fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Shugaban kasar Burundi zai kori jami’an gwamnatinsa masu bin matan banza

Shugaban kasar Burundi, Évariste Ndayishimiye na shirin korar duk wani ma’aikacin Gwamnatisa dake da mata amma kuma yake neman matan banza.

 

Ministan harkokin tsaron cikin gida na kasar, Gervais Ndirakobuca ne ya bayyana haka ga manema labarai.

 

Yace wannan tsari ne na kawo da’a a kasar wanda kuma za’a fara daga sama.

 

Saidai lamarin ya jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *