fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Shugaban Real Madrid, Florentino Perez ya bayyana cewa Cristiano Ronaldo ba zai koma kungiyar ba a wannan kakar

Shugaban kungiyar Real Madrid, Florentino Perez ya bayyana cewa kungiyar zakarun La Ligan ba zata sake siyan Cristiano Ronaldo daga Juventus ba a wannan kakar.

Rahotanni da dama sun ruwaito cewa tauraron dan wasan wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or sau biyar zai koma Real Madrid, wasu kuma suka ruwaito cewa zai koma Manchester United yayin da kwantirakin shi ke shirin karewa nan da kasa da watanni 18.

Kungiyar Real Madrid nada bashin yuro miliyan 900 a kanta, kuma Perez wanda ya kasance shugaba a gasar Super League ya ayyana cewa Ronaldo ba zai kasance a Madrid ba kaka mai zuwa.

Florentino Perez rules out Cristiano Ronaldo return to Real Madrid

Real Madrid president Florentino Perez has ruled out the possibility of the La Liga champions re-signing Cristiano Ronaldo from Juventus this summer.

 

The five-time Ballon d’Or winner is due to become a free agent in less than 18 months’ time, and he has been linked with sensational returns to both Real Madrid and Manchester United in recent weeks.

However, with Los Blancos reported to be staring at a debt of £900m, Perez – also chairman of the highly controversial European Super League – is adamant that Ronaldo will not join the white jersey next season.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *