fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Shugaban Sojoji ya garzaya Maiduguri saboda batan jirgin saman Yaki

Shugaban sojojin saman Najeriya, Oladayo Amao ya je Maiduguri saboda batan Jirgin yaki.

 

Ya jene dan ganewa idonsa yanda ake neman jirgin.

 

Shugaban sojin ya jawo hankalin jami’ansa kada wannan yasa su yi kasa a gwiwa wajan ganin an kawo karshen matsalar tsaron.

The CAS, Air Marshal Oladayo Amao, @CAS_IOAmao, arrived Maiduguri this morning and was briefed on ongoing search and rescue efforts in connection with the missing Alpha Jet aircraft.

He also urged pilots, engineers & technicians to remain undeterred & resolute in their commitment to ensuring that peace returns to the North East.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *