fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Shugaban Sojojin Najeriya, janar Farouk Yahaya ya bayyana cewa shekarunsa 36 yana aikin soja

Shugaban Sojojin Najeriya,  Janar Farouk Yahaya ya bayyanawa kwamitin majalisar wakilai dake tantanceshi cewa, Shekarunsa 36 yana aikin Soja.

 

Ya bayyana cewa, yayi yaki a ciki da wajen Najeriya, kuma ya yi aiki a duka bangarorin kasar.

 

Yace zai yi amfani da kwarewarsa wajan kawo karshen matsalar tsaro. Yahya Yace Sojoji  kasa kadai ba zasu iya nasara a aikin ba, saida hadin kan sauran sojojin.

 

A kaidar aikin gwamnati dai, Shekaru 35 mutum yake yayi Ritaya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *