fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Shugaban Sojojin Najeriya ya bayyana cewa ba zasu iya nasara akan ta’addanci ba, ji dalilinsa

Shugaban Hedikwatar tsaro,  Janar Leo Irabor ya bayyana cewa abu ne ma wuya su iya maganin matsalar tsaron kasarnan da tsaffin kayan aiki.

 

Ya bayyana hakane a wajan taron yaye wasu sojojin a Ranar Alhamis,  inda yace dalilin hakane suka nemi siyo sabbin makamai dan magance matsalar.

 

Yace magance matsalar na bukatar dogon lokaci da kuma kawo wasu dabaru na daban ba na soji ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *