fbpx
Friday, May 14
Shadow

Shugaban Sojojin Najeriya ya tabbatar da hare-haren da Boko Haram suka kai musu inda yace bata yiyuwa ace Sojojin ne kullun zasu yi ta nasara

Shugaban sojojin Najeriya, Janar I Attahiru ya tabbatar da hare-haren da Boko Haram ta kaiwa tawagar sojojin inda yace bata yiyuwa ace kullun Sojojin ne zasu yi ta Nasara akan Makiya.

 

Yace dolene wataran sai suma an yi nasara akansu, yace amma wannan ba zai sa su yi kasa a gwiwa ba wajan ganin sun samu nasara akan Boko Haram.

 

Ya bayyana cewa, duk da yake Boko Haram ta kai Musu hari a Mainok da sauran gurare amma wannan ba zai sa su fasa yakin ba. Ya bayyana hakane a Maiduguri yayin ziyarar da ya kaiwa Sojojin da suka samu rauni a fagen daga suke kuma karbar kulawa.

“Even though some of our troop locations in Mainok and other formations were attacked by members of Boko Haram sect, we will not accept defeat.

 

“In war, there is no way troops would always claim victory over its enemies. The Nigerian Army under the support of President Muhammadu Buhari will take on Boko Haram  decisively as troops have defeated Boko Haram severally.

“Troops are committed to end the war and other security challenges such as banditry and kidnapping among other crimes bedeviling some parts of the country.

“We are committed to the focus of the entire operations which is total annihilation of Boko Haram from Nigeria.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *