fbpx
Friday, April 23
Shadow

Shugaban ‘yansanda ya aikomin da sakon gayyata tare da ‘yansanda 15 amma naki zuwa>>Sunday Igboho

Me ikirarin kwatarwa yankin Yarbawa ‘yanci, Sunday Igboho ya bayyana cewa sau 2 shugaban’yansanda Najeriya, IGP Muhammad Adamu ya gayaceshi amma ya ki zuwa.

 

Yace an aiko masa da takardar gayyata daga IGP sau 2 daya daga ciki hadda ‘yansanda 15 amma ko takardar bai karbaba.

 

Ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Olayomi Kioki, inda yace, ko kadan ba zasu karbi takardar ba.

 

Yace idan IGP na son Sunday Igboho ya karbi waccan takarda to sai ya aikewa ‘yan bindiga da kuma ‘yan Boko Haram da Fulani masu kai musu hari irin wannan gayyata.

 

Yace idan ba’a manta ba a baya an tabawa wani dan jarida aiken irin wannan takarda me dauke da wani sinadari da ya kasheshu.

“We would like to tell the international communities and every Nigerian that this morning 1st of April, 2021, a letter was sent via DHL to Chief Sunday Igboho but the letter was not received by his security operatives.

“Later around 3 pm of the same day, a team of about 6 men without uniform arrived in a Corolla car and another 9 were in police uniform but all were identified as police officers.

“They wanted to see Chief Sunday Igboho with a letter said to have been addressed to him by the Inspector General of Police. Again, the letter was not received by Chief Sunday’s security team.

“Chief Sunday would like to know why a letter was sent to him and for what purpose. If the IG of police wants to invite him, we would like him to first send the same letter to all the bandits and Boko Haram members killing our mother’s and farmers and those kidnapping them.

“Since the IG of police wants to invite him, he should make a public statement addressed to Chief Sunday Igboho.

“We should all remember how letters had been sent to previous Yoruba sons like the late Dele Giwa.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *