fbpx
Friday, April 23
Shadow

Shugaban ‘yansandan Najeriya IGP Muhammad Adamu ya aika da jami’an tsaro na musamman Jihar Imo

Shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP, Muhammad Adamu ya aika da jami’an tsaro na musamman jihar Imo.

 

Ya aike da jami’an ne biyo bayan hare-haren da ‘yan Bindigar da ake zargin ‘yan IPOB ne suka kai a Hedikwatar ‘yansanda ta jihar da kuma Hedikwatar gyaran hali.

 

Kakakin Hukumar, Frank Mba ya bayyana cewa IGP ya kuma Umarci kwamishinan ‘yansanda da ya dauki matakin bincike kan lamarin.

 

The Inspector-General of Police, IGP M.A Adamu, NPM, mni has ordered the immediate deployment of additional units of Police Mobile Force (PMF) and other Police Tactical Squads to Imo State to strengthen security in the State and prevent further attacks on security formations or any other critical national infrastructure in the State. The IGP gave the directives following the attack on security operatives and formations including the Imo State Police Command Headquarters and the Headquarters of the Nigerian Correctional Services (NCS) in Owerri in the early hours of today, Monday, 5th April, 2021.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *