fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Shugaban ‘yansandan Najeriya ya hana amfani da mota me Tinted

Shugaban ‘yansandan Najeriya, Usman Alkali Baba ya hana amfani da mota me Tinted ko kuma bakin gilashi.

 

Ya bayyana hakane a yayin ganawa da manyan jami’an ‘yansanda.

 

Ya kuma nanata cewa an haramta saka shinge akan hanya maimakon haka, kamata yayi a rika ran gadin titi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *