fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Shugabancin kasa wahalane a gareni, bani neman zama shugaban kasa a 2023>>Gwamna El-Rufai

Gwamna jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, shugabancin kasa wahalane ga dan shekaru 62, kamarsa.

 

Gwamnan ya bayyana cewa, baya neman takarar shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Gwamnan ya bayyana hakane yayin da ‘yan jarida suka nemi ya fadi ra’ayinsa kan maganar tsayawa takarar shugaban kasa a 2023.

 

Saidai yace, aikin gwamna ma kadsi ya sakashi a gaba ballatantana ace ya zama shugaban kasa, ai ba kanta.

 

Gwamnan yace lokacin da aka rantsa dashi kansa bakikkirin yake amma yanzu duk ya zama fari, yayi furfura.

 

“Look at my grey hair. If you see my picture when I was sworn in, my hair was very black but look at how it has become. This is a very difficult job and that is just state governor — one state out of 36,” he said.

“A big one, yes; a difficult one, yes, but it is not the same as Nigeria. Presidency of Nigeria is a very serious job, it is too much for a 62-year-old.

Asked if he is interested in the office of the vice-president, he said: “I have not thought about it at all. I have said it that in the political system we have, after eight years of President Buhari, the presidency should go to the south”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *