fbpx
Friday, January 21
Shadow

Shugabannin Majalisar Agaji Na Kungiyar Izala Reshen Jihar Taraba Sun Yi Hadarin Mota

Shugabannin Majalisar Agaji Na Kungiyar Izala Reshen Jihar Taraba Sun Yi Hadarin Mota

Labari ya zo cewa shugabannin majalisar agaji na jahar Taraba sun yi hadarin mota a hanyar su ta zuwa garin Gombe.

Sai dai a rahoton ya nuna cewa ba a rasa rai ba, amma an samu wadanda suka jikkata.

Tawagar matafiyan na tafiya ne a karkashin jagorancin Darakta na jihar Taraba Malam Dauda Muhammad Sambo.

Muna fatan Allah ya tsare,Allah ya kiyaye na gaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *