fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Shuwagabannin Boko Haram sun Bar Borno sun koma Kaduna da zama>>DSS

Hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS ta bayyana cewa, Shuwagabannin Boko Haram sun bar dajin Sambisa inda suka koma kudancin Kaduna da zama.

 

Boko Haram din sun koma dajin Rijana dake karamar hukumar Chukun ta jihar ta Kaduna.

 

Shuwagabannin Boko Haram din da suka hada da Ibrahim, Adamu Yunusu sun koma Kadunane dan samun wajan buya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *