fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Shuwagabannin ku ya kamata ku nema ruwa a Jallo ba Nnamdi Kanu ba>>Sanata Shehu Sani ga matasan Arewa

Sanata Shehu Sani ya caccaki matasan Arewa da suka bayyana cewa suna neman shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu.

 

Kungiyar a sanarwar data fitar jiya ta kuma ce ta saka ladar Miliyan 100 akan duk wanda ga kawo musu Kanu, suna zarginsa da tunzurawa ana kashe mutane  Arewa a jihohin Inyamurai.

 

Saidai a martanin Sanata Shehu Sani, sanata Sani yace muna da matsalar tsaro da sauransu a Arewa me zai hana kungiyoyin Arewa su nemi Shuwagabannin su maimakon neman wani da yake can kasar waje?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *