fbpx
Monday, May 10
Shadow

Shuwagabannin Musulmai na tsokanar Kiristoci, suna son tada fadan Addini>>Kungiyar Kiristoci ta CAN

Shugaban Kungiyar Kiristoci n Najeriya, CAN, Rev. Samson Ayokunle ya zargi cewa wasu Shuwagabannin addinin Musulunci na tsokanar Kirostoci dan kokarin tada fadan addini.

 

Ya bayana cewa yana kira ga jami’an tsaro su jawa irin wadanan malamai kunne dan kada su kawo rudani a cikin kasar da dama tana bakin gaba ne.

 

Sanarwar ta fito daga sakataren CAN, Joseph Daramola inda yace CAN tana ta kokari a bayan fage wajan ganin ta yayyafawa lamarin ruwan sanyi.

 

Yace misali, a jihar Kwara da aka nace wai sai dalibai mata Musulmai sun rika saka Hijabi zuwa makarantar Mission ta Kiristoci kawai sai gashi an wayi gari an gina Masallacin Ummul Khair da wata cibiyar Addinin Musulunci a daura da gidan Catholic Bishop dan kawai a tsokani Kirostoci n.

 

Yace akwai wani malami a jihar ta Kwara, Imam Abubakar Ali Al-gan dake ikirarin cewa an samu yarjejeniyar fahimtar Juna tsakanin Kiristocn da Musulmai kamin gina wannan masallaci wanda kuma karyane.

“We are worried and disappointed with the activities of some Islamic extremists in the country whose pastime is how to trigger religious crises and violence and throw the already nervous country into utter confusion.

“All over the country, there are some actions that are being taken by some Islamic leaders who are out to provoke their Christian counterparts to anger. CAN has been working behind the scene to nip such ungodly actions in the bud.

In Kwara State, for example, CAN is still trying to curb the violence occasioned by the governor’s directive to mission schools to allow the wearing of hijab. Some extremists have built Ummul Khair Central Mosque and Islamic Centre beside Catholic Bishop’s House and the Secretariat primarily to tempt peace-loving Christians into a religious crisis.

“Will Islamic schools allow Catholics or Christian women who are their students dress to the school premises in their cassocks? To compound the problem, one Imam Abubakar Ali-Agan and the General Manager, Kwara State Physical Planning Authority, are claiming that there was a Memorandum of Understanding between the Catholic Bishop of Ilorin and the owners of the Ummul Khair Central Mosque before they built the two buildings, whereas, it was absolute falsehood and misinformation.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *