fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Shuwagabannin tsaro a Najeriya na satar kudi suna gina kasuwanci da kudin makamai>>Sanata Shehu Sani

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya,  Sanata Shehu Sani ya zargi manyan jami’an tsaron kasarnan da satar kudin makamai suna gina kasuwanci.

 

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi ranar Lahadin data gabata a gidan talabijin na AIT wanda PM news ta bibiya.

 

Sanata Shehu yace lamarin tsaro ya kai ga bai kamata gwamnati tana maganar ayyukan raya kasa ba, kamata yayi a mayar da hankali a magance matsalar.

 

Yace ana fitar da Biliyoyin Naira dan magance matsalar tsaro amma Shuwagabannin tsaron sai dai su yi ta gina shaguna suna gina makarantu wanda ba abinda ya kamata ace suna yi ba kenan.

“Our security agents before the coming of the new Service Chiefs, what do they do? They’re all establishing Universities in their villages.

“Now security agents are building hotels and shopping malls and business units. Is that what security agencies are supposed to do? To build hostels, shopping malls and building of Universities?”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *