fbpx
Friday, April 23
Shadow

Siyasa ba da Gaba ba, hotunan yanda Kwakwaso ya hadu ‘yan APC a Kaduna

A yau ne aka yi taron tunawa da Marigayi Sardaunan Sokoto, Alhaji Sir Ahmadu Bello a Arewa House dake Kaduna.

 

Manyan ‘yan siyasa daga kudu da Arewa sun halarci wajan. Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso,  Bola Ahmad Tinubu,  Gwamnan Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar da sauransu duk sun halarta kuma an hadu an gaisa da juna.

 

A baaya dai, hutudole.com ya kawo muku bidiyon yanda Bola Ahmad Tinubu yayi tuntube a wajan taron, saura kadan ya tuntsura

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *