fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Sojan da ya sarawa shugaban Sojojin Najeriya a gadon Asibiti ya dauki hankula

Wani Sojan Najeriya dake kwance a gadin Asibiti yana karbar Magani ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta bayan da ya darawa shugaban sojojin Najeriya,  Janar Farouk Yahaya.

 

Shugaban Sojojin ya je dubashi a Asibiti inda kyma ya sara masa, hakan ya dauki hankula inda akai ta yabawa Sojan, musamman a shafukan sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *