fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Sojoji 2 sun rasa rayukansu yayin da suka dakile harin Boko Haram

Sojoji da ‘yan Boko Haram da yawa da ba’a kai ga tantance su bane suka rasa ransu yayin da Kungiyar ta kai wani hari a Borno amma Sojojin suka dakileshi.

 

Lamarin ga faru ne a Kauyen Kwamdi dake karamar hukumar Damboa ta jihar a ranar Talata.

 

An yi artabu sosai tsakanin Sojojin da Boko Haram kamar yanda Rahotanni suka nunar.

 

Kakakin Soji, Brigadier general Onyema Nwachukwu ya tabbatar da faruwar harin kamar yanda Peoplesgazette ta ruwaito.

 

Daily Trust ma ta kawo rahoton Harin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *