fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Sojoji 38 da ‘yansanda 78 aka IPOB suka kashe

Kwamandan Sojoji na Birgedia ta 34 dake Obinze a jihar Imo, Raymond Osoha ya bayyana cewa, an kashe jami’an tsaro da yawa a yanoin sanadiyyar ayyukan ‘yan Bindiga da akewa Lakabi da wanda ba’a sani ba amma ana kyautata zaton IPOB ne.

 

Ya bayyana hakane a hirasa da manema labarai a Imo inda yace an kashe sojoji 38 yayin da aka kashe ‘yansanda 78.

 

Yace an kuma kashe NSCDC 15 da jami’an tsaron cikin al’umma 31.

 

Yace matsalar tsaron da ake fama da ita yanzu ta tsakanin al’umma ce wadda kuma bai kamata a barwa jami’an tsaro kadai ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *