fbpx
Friday, May 14
Shadow

Sojoji kusan 20 ne Bam din da Jirgin yakin Sojin Najeriya ya harba musu bisa kuskure ya kashe

Sojojin na kan hanyarsu ta zuwa Mainok ne daga Ngandu dan kaiwa garin dauki biyo bayan mamayar Boko Haram.

 

Saidai Jirgin yakin ya kuskuresu da Boko Haram inda ya jefa musu bamabamai wanda suka yi sanadiyyar mutuwar sojojin Sama da 20.

 

Majiyar Soji ta shaidawa Shahara Reports cewa, Boko Haram da Sojoji duka kaya iri daya suka saka a wajan yakin.

“The Boko Haram terrorists disguised in military uniform and gained access to the camp. They came in different groups and could not be counted. The Nigerian Army were pinned down, they requested for reinforcement, the reinforcement got on their way only to get smoked by the Nigerian Airforce.

“The (reinforcement team) was coming from Ngandu and were killed by an airstrike. The Air Force mistook them for Boko Haram as both were cladded in similar military uniform and operational vehicles,” a source said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *