fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Sojoji na bukatar manyan makamai don kawo karshen tayar da kayar baya – Sanata Ndume

Shugaban kwamitin majalisar dattijai kan harkokin soji, Ali Ndume, ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta kara kasafin kudin soja domin sayen makamai da za su ba su damar fatattakar mayakan Boko Haram.

Ya ce idan ba’a ware Isassun kudaden sayen makamai da alburusai ba, sojoji ba za su iya cin galaba kan maharan ba.

Sanatan ya dage kan cewa sojoji na bukatar manyan makamai na zamani don fatattakar maharan.

Ya kara da cewa bai kamata a dinga kashe wa Sojoji kudade ba amma kasa sayen makamai ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *