fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Sojoji sun daki yunkurin sake sace dalibai a Wata makaranta dake Kaduna

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, Sojoji sun sake dakile yunkirin sace dalibai da aka yi a Kaduna.

 

‘Yan Bindigar sun kai harinne kan makarantar Living Faith mallakin Bishop David Oyedepo dake kusa da makarantar da aka sace dalibai da yawa a karamar hukumar Chukun ta jihar Kaduna.

 

‘Yan Bindigar sun so su sace daliban suka makarantun biyu amma sojoji suka hanasu shiga makarantar Living Faith din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *