fbpx
Monday, September 27
Shadow

Sojoji sun gargadi mutanen jihar Filato kan daukar makami da sunan karekai

Sojojin Rundunar (OPSH) sun gargadi mutanen jihar Filato da cewa,  kada su sake su dauki makami da sunan wai kare kai.

 

Kakakin sojin, Maj. Ishaku Takwa, ya bayyana cewa, hakan zai kara kazancewar matsalar tsaro ne.

 

Yace suna iya bakin kokarinsu wajan baiwa jama’a tsaro amma suna samun Rahotannin wasu masu fada aji na kiran a fita a dauki makami.

 

Yace hakan bai kamata ba.

 

We have noted several reports in the media by some highly placed individuals, calling on law-abiding citizens of Plateau to resort to defending themselves in the face of the security challenges experienced in the state.

“We wish to assure the good people of the state that OPSH is committed to protecting the lives and property of all.

“We have improved on our responses to distress calls and several attacks were prevented from happening lately.

“These successes were possible due to the trust and provision of timely and credible information from the good people of the state.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *