fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Sojoji Sun kashe masu garkuwa da mutane 200 a Katsina

Rahotonni sun tabbatar da cewa rundunar sojan Nijeriya ta yi nasarar kakkabe sansanin ‘yan ta’adda da masu garkuwa da mutane a jiya.

Rundunar sojan ta kaddamar da wani samame ne, a sansanin ‘yan ta’addan dake dajin yankin Katsina, inda rahotonni suka tabbatar da cewa a kalla ‘yan bindiga dari biyu ne 200 suka rasa rayukansu a wannan samame da rundunar sojan ta kai wannan samame, inda kuma suka kubutar da wasu da aka yi garkuwa da su.
Muna rokon Allah ya kawo mana karshen wannan ta’addanci a Nijeriya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *