fbpx
Friday, May 14
Shadow

Sojoji sun koka da rashin kudi, Majalisa ta gayyaci Ministar Kudi amma ta ki zuwa

Majalisar Dattijai ta gayyaci Ministar kudi, Zainab Shamsuna Ahmad kan korafin da sojoji suke na rashin kayan aiki amma taki zuwa.

 

Lamarin ya batawa majalisa rai inda shugaban kwamitij majalisar kan Sojoji, Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa basu ji dadin rashin amsa gayyatarsu da ministar ta yi ba.

 

Ya bayyana hakane a lokacin da Ministar ta aike musu da babban Sakataren ma’aikatar, na bangaren ayyuka na musamman, Aliyu Shinkafi inda ya bayyaj awa Majalisar cewa, sun baiwa Sojoji Biliya  198.84 daga Shekarar 2019 zuwa yanzu, amma Majalisar tace tana son ganin ministar da kuma Shugaban sojoji.

“Honestly,  we are not happy that the Minister of Finance is not here today despite the fact that she was duly invited and she knew the importance of the issue we invited her to discuss with us.

“We were blaming the military but the soldiers are claiming that they have no equipment, arms and ammunition to work with because there was no money to buy them.

“We have invited the minister now to explain why her ministry was not funding the operations of the Army and she is not here. This is not acceptable.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *