fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Sojoji sun kubutar da mutane 17 da Boko Haram suka sace a hanyar Borno zuwa Damaturu

Sojojin Najeriya sun kubutar da mutane 17 da Boko Haram suka sace a hanyar Borno zuwa Damaturu.

 

Kakakin Soji, janar Onyema Nwachukwu ne ya bayyana haka ranar Talata inda yace, Sojojin sun dakile yunkurin Boko Haram na shiga kauyen Auno.

 

Yace bayan haka kuma sun kwato matafiya 17 da Boko Haram din suka sace, yace sun mika duka matafiyan hannun jami’an tsaro na ‘yansanda.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *