fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Sojoji sun samu gagarumar Nasara inda suka kashe tsageran IPOB da suka kaiwa hari

Sojojin sama dana kasa da ‘yansanda sun kashe tsageran ‘yan Bindiga 2 da ake zargin ‘yan IPOB ne a jihar Imo.

 

Kwamishinan ‘yansanda, CP Abutu Yaro ne ya bayyana haka ga manema labarai.

 

Yace wannan yunkuri ne na kakkabe tsageran ‘yan Bindiga da gwamnatin tarayyata bayar da umarni.

 

Yace amma gawa daya kadai suka samu dauka, yayin da ‘yan Bindigar sun tsere da dayar gawar, yace sun kwace makamai, mashina da motoci a hannun ‘yan Bindigar.

 

Lamarin ya farune a karamar hukumar Obowo dake jihar.

He disclosed that two rifles, five motorcycles, a Lexus jeep and one 18 seater bus were recovered from the gunmen.

The commissioner further said that the operation was carried out in line with Federal Government’s resolve to rid the country of ravaging insecurity.

“It was a joint operation of the Army, Airforce and Police; two unknown gunmen were killed in the process and investigation is ongoing,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *