fbpx
Friday, April 23
Shadow

Sojojin Najeriya sun budewa wasu matasa dake dawowa daga Daurin aure wuta, inda suka yi tsammanin ‘yan bindiga ne

Sojojin Najeriya sun kashe matasa 5 a kauyen Bassa dake karamar Hukumar Ardo-Kolo a Jihar Nasarawa.

 

Matasan na dawowa daga daurin aurene da suka halarta a Garin Baka ranar Alhamis inda sojoji suka yi tsammanin ‘yan Bindiga ne, suka bude musu wuta.

 

Daily Trust ta ruwaito cewa, daya daga cikin matasan wanda dalibi ne a jami’ar Taraba, Isa Usman wanda ya samu tsira ya bayyana mata haka.

 

Dalibin yace amma abokinsa wanda ya giyashi a mashin dinsa suka je waja daurin auren be tsiraba. Sunayen wanda aka kashe din sune kamar haka, Abdulkadir Bello, Tukur Bello, Philip Yakubu, Habu Yarima da Ya’u Misa. An kai gawarwakinsu Asibitin Jalingo.

Speaking to reporters at the mortuary, the grieving parents of the victims insisted that the soldiers killed their children intentionally.

 

Bello Aliyu Jen, a father whose two sons were killed, demanded immediate investigation.

 

“We need justice, the army must be accountable to the murder of our innocent children,” he said.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *