fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Sojojin Najeriya sun dakile harin Boko Haram a Dikwa, Shugaba Sojojin ya jinjina musu

Shugaban sojojin Najeriya, Maj Gen i Attahiru ya jinjinawa sojojin sama da na kasa na Najeriya bisa Namijin kokarin da suka yi wajan dakile harin da Boko Haram suka kai garin Dikwa na jihar Borno.

 

Boko Haram da suka shiga garin na Dikwa akan babura da motocin yaki sun hadi da ruwan bama-bamai da wuta daga sojojin Najeriya dake 81 taskforce Battalion.

 

Rahoton yace Boko Haram sun kai harinne a kokarin da suke na neman abinci amma bai samu nasara ba.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *