fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Sojojin Najeriya sun dakile harin Boko Haram a Dikwa

Sojojin Najeriya Sun dake harin da Boko Haram suka so kaiwa Dikwa dake jihar Borno.

 

Sojojin sun yiwa Boko Haram ruwan bamabamai ta sama inda harin nasu bai yi nasara ba. Yunkurin Harin ya afku ne da misalin karfe 6:30 na yamma.

Nigerian Army HQNigerianArmy foil attack on Dikwa town, Borno State. The attack was repelled with support from Air Task Force Command around 6.30pm.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *