fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Sojojin Najeriya sun farawa maboyar tsageran IPOB ruwan bamabamai

Rahotanni daga jihar Akwa-Ibom na cewa sojojin Najeriya sun fara yiwa maboyar tsageran Kungiyar IPOB ruwan bamabamai.

 

Lamarin ya farune a dajin karamar Hukumar Essien Udim inda Sojojin suka kwashe tsawon lokaci sunawa IPOB din ruwan bamabamai.

 

Hakan na zuwane jim kadan bayan da ‘yan Bindiga da ake zargin ‘yan IPOB dinne suka kaiwa Hedikwatar ‘yansanda da ta gidan gyaran hali hari a jihar Imo suka kubutar da masu laifi kusan Dubu 2.

 

Wasu daga cikin mazauna yakin sun ce sun razana sosai.

 

We were woken up this morning by sounds of gunshots and military helicopters hovering around the entire village with fearful sounds. Although we heard the information, nobody knew it was going to be that fearful. So, I  instructed my wife and children to remain indoors throughout the exercise.

“I don’t know how many people were arrested by the army but what I know is that they carried out an aerial surveillance of  communities in the LGA.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *