fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Sojojin Najeriya sun kama farar fata ‘yan kasashen waje dake cikin Kungiyar Boko Haram

Sojojin Najeriya sun sanar da kama Wasu farar fata dake cikin kungiyar Boko Haram tare da kashesu.

 

Sojojin sun kama farar fatar ne bayan samun bayanan Sirri akan su inda suke zaune a dajin Sambisa.

 

Babu dai cikakken bayanin daga kasar da wadannan farar fatar suka fito amma hakan ya kawo gaskiyar rade-radin da ake cewa akwai ‘yan kasar Waje a Boko Haram.

 

Wata Majiya daga gidan soji ce ta tabbatar wa da People’s Gazette da haka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *