fbpx
Monday, November 29
Shadow

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram da yawa

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram da yawa a garin Pulka dake jihar Borno.

 

Sojojin sun yi aiki tare da CJTF bayan samun bayanan sirri.

 

Sojojin sun kashe 4 daga cikin ‘yan Boko Haram haram din da jikkata wasu da kuma kwace tarin makamai.

 

Shugaban Sojojin ya jinjina musu tare da neman su sake jajircewa wajan kisan ‘yan ta’addar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *