fbpx
Friday, April 23
Shadow

Sojojin Najeriya sun nemi a kara musu yawan kudin da ake basu

Hukumar sojojin Najeriya ta nemi a kara mata yawan kudin da ake bata dan bincike da ci gabanta.

 

Darakta Janar na bangaren bincike, AVM Ubrufih Uzezi ne ya bayyana haka ga kwamitin dake kula da bangaren tsaro yayin ziyarar da suka kai hukumar a Abuja.

 

Yace basu kudin zai taimaka sosai wajan yaki da Boko Haram.

 

He said that an upward review of the funds for research would enable the military to effectively prosecute the war against insurgency in the North-East, as well as tackle other security challenges in other parts of the country.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *