fbpx
Monday, September 27
Shadow

Sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara inda suka kashe ‘yan Bindiga 25

‘Yan Bindiga 25 ne suka bakunci Lahira a hannun sojojin Najeriya yayin da aka kama wasu 66.

 

Hakan ya farune cikin makwanni 3 da suka gabata, kamar yanda Hedikwatar tsaro ta bayyana.

 

Kakakin sojin, Brigadier-General Bernard Onyeuko ne ya bayyana haka a Abuja, yau Alhamis inda yace Rundunar sojojin ta Hadarin Daji ce ta kai harin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *