fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Sojojin Najeriya sun wa Boko Haram kisan kare dangi inda suka kashe 42

Sojojin Najeriya sun sanar da kashe Boko Haram da ‘yan Bindiga 42 da kuma kama wasu 41.

 

Sun kuma ce sun kubutar da mutane 93.

 

Sojoji sun samu wannan nasarane a cikin makonni 2 da suka gabata, kamar yanda, kakakin sojin, Janar Bernard Onyeuko ya bayyana.

 

A cikin sanarwar da ya fitar a Abuja yace bayan kashe ‘yan ta’addar sun kuma kwace makamai da yawa daga hannunsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *