fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Sojojin Najeriya sun yi rugu-rugu da maboyan sabon shugaban Boko Haram

Sojojin Najeriya sun yi rugu-rugu da maboyar wani shugaban Boko Haram, Amir Bakoura Buduma dake kusa da tafkin Chadi.

 

Jiragen yakin saman sojojin Najeriya ne suka kai hare-haren wanda sukawa kungiyar mummunan illa.

 

Majiyoyi da dama sun shaidawa Sojojin cewa harin ya kashe mayakan da yawa jnda wasu da dama suka jikkata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *