fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Sojojin Saman Najeriya sun Kashe Jagororin ‘Yan Boko Haram da yawa

Rundunar sojojin saman Nijeriya ta bayyana cewa ta yi nasarar kashe wasu daga cikin jagororin ‘yan Boko Haram a Alafa Yagayaga dake kusa da dajin Sambisa a jihar Borno.

Daraktan yada labarai na rundunar, Air Kwamando Ibikunle Daramola, wanda ya bayyana hakan a yau Litinin, ya kara da cewa lamarin ya auku ne a ranar Asabar din da ta gabata.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *