fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Sojojin sun kashe babban Kwamandan Boko Haram da wasu 19, kalli gawarwakinsu zube

Sojojin Najeriya sun kashe babban Kwamandan Boko Haram, Modu Sulum a garin Lamboa na karamar hukumar Kaga ta jihar Borno.

Sojojin sun je da jirgin yaki ne sukawa maboyar ISWAP din ruwan bamabamai Sulum na daga cikin wanda suka shiga gaba-gaba a kisan Abubakar Shakau.

Dozens of ISWAP fighters killed by the Nigerian Air Force in Lamboa town, Kaga LGA of Borno. Top ISWAP Logistics Commander, Modu Sulum, also eliminated during the encounter. Sulum played a key role in the death of former Boko Haram Factional leader, Abubakar Shekau.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *