fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Sowore ya nemi a gaggauta sakin Nnamdi Kanu

Mawallafin Sahara Reporters, Omoyele Sowore ya nemi gwamnatin tarayya ta gaggauta sakin Nnamdi Kanu.

 

Ya bayyana cewa, Kanu bai aikata laifin komai ba da za’a kamashi. Ya kara da cewa, neman kafa kasar Biafra ba laifi bane.

 

An dai tasa keyar Kanu zuwa gidan yari.

“FreeKanu now! Asking for self determination is not a crime!”, he wrote.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *