fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Sterling ya taimakawa Ingila ta fara buga gasar Euro da nasara inda ta doke Croatia daci 1-0

Ana ta yin muhawara akan zabar Sterling a cikin tawagar 11 na farko a tawagar Ingila, amma duk da rashin zira kwallaye sosai a kakar bara da Man City tauraron ya taimakawa tawagar Southgate ta kasance a sama teburin Group D.

Kwllon ta kasance ta 13 da Sterling ya ciwa Ingila a wasanni 17 da suka gabata inda Ingila ta dauki fansa akan Crostia wadda ta cire ta wasan kusa dana karshe na gasar kofin Duniya shekaru uku da suka gabata.

Yan kallo 22,500 ne suka hallaci wasan yayin da Ingila zata buga wasanta na gaba a gasar ta Euro da kasar Scotland ranar juma’a.

England 1-0 Croatia: Raheem Sterling gets Gareth Southgate’s side off to winning start at Euro 2020

There had been debate about the forward’s starting role under boss Gareth Southgate but, despite some patchy goal-scoring form for Manchester City this past season, he has been a key figure for England and the local lad sent them top of Group D with his 13th international goal in his last 17 games.

In front of 22,500 fans, Sterling slotted in after excellent build-up play from Kalvin Phillips on an afternoon when Southgate’s selections paid off and England earned some measure of revenge on the side who knocked them out of the World Cup semi-finals three years ago.

England’s first win in an opening match at a European Championships puts them in a commanding position ahead of their second group game against Scotland on Friday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *