fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Suna ganin Sheikh Gumi na ganawa da ‘yan ta’adda amma suka kyaleshi suka je suka kashe Kwamandan IPOB da ba ruwansa>>Pastor

Wani Pastor me suna Willian Onuoha ya caccaki sojojin Najeriya da DSS inda ya musu muguwar Addu’a.

 

Yace ba zasu ga Nasara ba a Rayuwarsu kuma za’a musu tawaye.

 

Ya bayyana hakane a wani bidiyo da ya yadu sosai a shafukan sada zumunta inda yace suna kallon Sheikh Gumi amma suka kyaleshi, suka tafi suka kashe Ikonso wanda kawai yana kare jama’arsa ne daga Fulani Makiyaya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *