fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Sunday Igboho da Nnamdi Kanu basune matsalar Najeriya ba>>Matasan Naija Delta suka gayawa Shugaba Buhari

Wani dan Taratsin Yankin Naija Delta, Austin Ozobo ya bayyanawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa, ya daina bibiyar su Nnamdi Kanu da Sunday Igboho yana kamawa dan basu ne matsalar Najeriya ba.

 

Ozobo wanda shine Shugaban wata Kungiyar Ijaw, ya bayyana cewa, ISWAP, Boko Haram,  Miyetti Allah, Fulani, Rashawa da cin hanci, sune matsalar Najeriya wanda ya kamata shugaba Buhari ya mayar da hankali akai.

 

Yace ya ji takaicin kamun da akawa Nnamdi Kanu da kuma samamen da aka kai gidan Sunday Igboho,  yace shugaban na kokarin hana kudu Sakat dan farantawa Arewa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *