fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Sunday Igboho: Fulani sun kai harin ramuwar gayya a jihar Ogun inda suka kashe mutane 2

A jiya, Alhamis wasu mahara da aka yi zargin Fulani Makiyaya ne sun kai hari a jihar Ogun inda suka kashe mutane 2.

 

Sun kai harinne wanda ake tsammanin na ramuwar gayyane akan harin da ake zargin dan taratsi, Sunday Igboho ya tunzura aka kai musu.

 

Harin ya wakana ne a karamar hukumar Yewa north dake jihar inda kuma bayan mutane 2 da suka rasu, wasu 4 sun bace ba’a san inda suke ba.

Two corpses of locals have been found. Herders laid an ambush for locals on Owode Ketu-Ijoun-Tata road around 5a.m today and killed two.

“Police from Eggua have evacuated the corpses.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *