fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Sunday Igboho yayi-yayi amma kasar Benin Republic ta hanashi Beli, ji abinda ta mai a karshe

Kasar Benin Republic dake rike da me fafutukar kafa kasar Oduduwa,  Sunday Igboho ta hanashi beli duk da ya nemi hakan.

 

Saidai saboda rashin lafiya da yake fama da ita,  kasar ta bashi damar ganin likitansa.

 

An ci gaba da sauraren karar Sunday Igboho a jiya Litinin bayan kamashi da matarsa amma daga baya aka saki matar.

 

Kasar Benin Republic ta hana magoya bayan Sunday Igboho da ma ‘yan jarida shiga sauraren karar da ake masa, hakanan kasar ta kuma tarwarsa magoya bayansa da suka taru a bakin kotun.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *