fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Surukin Goodluck Jonathan ya koma APC

Surukin tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan,  Prince Godswill Edward ya bar jam’iyyar PDP zuwa APC.

 

Edward ya koma jam’iyyar APC ne da dunbin mabiyansa, saidai wasu na ganin cewa,  wannan duk shiri ne na komawar Goodluck Jonathan jam’iyyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *