fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Ta lallaba ta yanke masa mazakuta ta jefata masai yana ciki bacci saboda Kishi

Wata Budurwa me kishin tsiyavta lallaba ta yanke mazakutar Saurayinta ta jefata a masai yayin da yake tsaka da bacci.

 

Lamarin ya farune a kasar Taiwan. Saurayin me suna, Huang ya bayyana cewa, ya tashi daga bacci kawai yaga mazakutarsa a yanke inda ya ji tsananin azaba.

 

Budurwar tasa me suna Phung ‘yar kimanin shekaru 40 ta yi amfani da Almakashi wajan guntule mazakutar.

 

Ta bayyana cewa dalilin da yasa ta jefata masai shine dan kada ma a gano ace za’a mayar mai da ita. Bayan da ta aikata lamarin ta kai kanta wajan ‘yansanda.

His girlfriend, named only as Phung, 40, allegedly cut his penis near the base with a pair of kitchen scissors, Taipei Times reports.

She then allegedly flushed the sex organ down the toilet so that it couldn’t be reattached by medics.

Phung then went to the police station to turn herself in while police and paramedics attended to Huang who discovered that part of his penis was still missing.

They did recover a large pair of bloodstained scissors that were found dropped just outside the house.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *