fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Ta nemi yayi lalata da ita ya ki, shine ta kala masa Sharri aka kamashi

Wani Mutum me suna Paul Ngige ya bayar da labarin yanda wata mata da yake haya a gidanta ta kala masa Sharri aka kamashi saboda yaki yadda yayi lalata da ita.

 

Yace ta gayyaceshi cewa ya je ya duba mata talabijin din ta da taki kawowa, cikin rawar jiki ya je ya duba mata kuma ta kawo. Ko da yake shirin fita sai ta bijiro da bukatar yayi lalata da ita.

 

Saidai ya ki amincewa ya fice daga Dakin, kamar yanda gidan talabijin din Inooro TV na kasar Kenya ya ruwaito.

Washe gari kawai sai ‘yansanda ya ganiba kofar sa inda aka ce masa ana zargin yayi lalata da diyar me gidan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *