fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Tag: Boko Haram

Da Duminsa: Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya saki bidiyon yanda suka kakkabo jirgi saman yakin sojojin Najeriya

Da Duminsa: Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya saki bidiyon yanda suka kakkabo jirgi saman yakin sojojin Najeriya

Tsaro
Kungiyar Boko Haram, Bangaren Abubakar Shekau ta saki Bidiyo wanda wanda ya nuna yanda ta kakkabo jirgin sama na yakin sojojin Najeriya.   Bidiyon ya nuna yanda kungiyar ta harbo jirgin sannan kuma aka ga wani mayakin Boko Haram din kusa da jirgin da gawarwaki a kwance, Kamar yanda Bulama Bukarti ya bayyana.   The Shekau's BH has released a footage claiming to show how it shot down Nigeria's missing jet. It shows how what appears to be an anti-aircraft weapon brought down a flying jet. A fighter then stands next to the burning aircraft and dead bodies saying it's Nigeria's NAF 475. https://twitter.com/bulamabukarti/status/1378010024321155074?s=19
An gano jirgin saman Yakin sojojin Najeriya da ya bace, saidai ba’a ga Matukan ba

An gano jirgin saman Yakin sojojin Najeriya da ya bace, saidai ba’a ga Matukan ba

Tsaro
An gano jirgin saman yakin sojojin Najeriya da ya bace a jihar Borno. An gano jirgin ne a Abba-Jille dake Konduga, jihar Borno.   Rahoton PRNigeria yace an ga jirgin na shawagi a sama bayan harin da ya kaiwa Boko Haram kamin daga baya ya fadi.   Babu rahoto kan matuka jirgin ko Boko Haram sun kamasu ko kuwa sun tsira da ransu. PR Nigeria reported that the fighter jet was seen flying around Goni Kurmiri and Njimia villages after attacking terrorist locations at the Sambisa axis. There was no word yet on the fate of the pilot and co-pilot, whether they ejected safely or have been captured by insurgency fighters.  
Ji Amsar da aka baiwa wani da yace be taba ganin matsoraci irin Shekau ba

Ji Amsar da aka baiwa wani da yace be taba ganin matsoraci irin Shekau ba

Tsaro, Uncategorized
Wani bawan Allah ya bayyana cewa, Bai taba ganin Matsoraci irin shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ba.   Ya bayyana hakane a ta shafinsa na Sada Zumunta inda yace, Nica a rayuwata ban taba ganin matsoraci a Duniyar nan irin shekau ba, ka kasa ware fili ayi gaba da gaba da shi, Matsoraci kawai.   Saidai wani ya bashi amsar cewa, Ka fada Mai Filin da zai sameka ne ya kaza zuwa?  
Sojojin Najeriya sun kawar da ‘yan ta’addan Boko Haram da ke dasa bama-bamai a Borno

Sojojin Najeriya sun kawar da ‘yan ta’addan Boko Haram da ke dasa bama-bamai a Borno

Uncategorized
Sojojin Najeriya, da aka tura zuwa Bama a karkashin runduna ta musamman ta 21 Brigade, Sector 1 na Operation LAFIYA DOLE, sun kashe 'yan ta'addan Boko Haram bakwai a kan Njimia Alafa da ke dajin Sambisa a jihar Borno. Runduna ta Musamman ta 21, Bama, tana karkashin kulawar Birgediya janar Waidi Shayibu. Maharan da aka kawar suna dasa wasu abubuwa masu fashewa da yawa (IED) a kan hanyar aikin binciken soja lokacin da aka kashe su. Wani jami’in leken asirin ya ce sojoji sun samu bayanai game da ayyukan ‘yan ta’addan a yankin. Majiyar ta ce lokacin da aka samu sakon karshe, sojoji sun yi wa 'yan ta'addan kwanton bauna a kan hanyoyin tare da kawar da su. A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda aka kama wasu masu kaiwa 'yan Bindigan Zamfara, Katsina, Naija da Z...
Yanda sojojin Najeriya sukawa Boko Haram kwantan Bauna da Musu kisan Kiyashi

Yanda sojojin Najeriya sukawa Boko Haram kwantan Bauna da Musu kisan Kiyashi

Tsaro
Dakarun sojan Najeriya sun kashe mayaƙan Boko Haram guda 48 tare da ceto mutum 11 a Jihar Borno, a cewar mai magana da yawun rundunar. Wata sanarwa da Birgediya Mohammed Yerima ya fitar a yau Asabar ta ce dakarun rundunar 28 a ƙarƙashin shirin Lafiya Dole sun kashe 'yan bindiga tara a wata fafatawa a yankin Chibok zuwa Damboa. Kazalika ya ce an ceto mutum uku da aka yi garkuwa da su tare da ƙwace bindigar AK-47 guda bakwai. Ya ce dakarun nasu sun samu nasarar ce bayan samun bayanan sirri da ke cewa an ga mayaƙan na tserewa sakamakon luguden wutar da ake yi musu a Dajin Sambisa. A wani kwanton ɓauna na daban, sojojin sun kashe 'yan Boko Haram 39 a garin Askira sannan suka ceto mutum takwas da suka yi garkuwa da su. Haka nan, sojoji sun sake yin nasarar ƙwato bindiga ƙirar AK-...
Boko Haram ta kara tarwatsa tashar wutar Lantarkin Maiduguri inda garin ya koma cikin duhu

Boko Haram ta kara tarwatsa tashar wutar Lantarkin Maiduguri inda garin ya koma cikin duhu

Tsaro
Awanni 74 da gyara wutar lantarki a Birnin Maiduguri dake jihar Borno, Boko Haram ta sake tarwatsa tashar wutar lantarkin garin.   Premium times ta ruwaito cewa, Boko Haram ta dasa Bama-bamai a jikin na'urar wutar Lantarkin wanda daga baya ta tarwatsa su.   Wata Majiyar tsaro ta tabbatarwa da Majiyar hakan. Saida hukumar wutar lantarki ta shafe kusan watanni 2 tana gyara kamin a samu a dawo da wutar Maiduguri.   A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda matasa suka cika titunan Borno suna shewar dawowar wutar. “It is a major setback for Maiduguri because the tower that was brought down has affected other poles,” he said. “They planted bombs on each leg of the towér which caused it to go down, and they had also fired at some of the high tensio...
Ana samun ƙaruwar fyade da Boko Haram ke yi wa yara mata da manya a Najeriya>>Amnesty

Ana samun ƙaruwar fyade da Boko Haram ke yi wa yara mata da manya a Najeriya>>Amnesty

Tsaro
Ƙungiyar kare haƙƙin bil adama ta Amnesty ta ce ana samun ƙaruwar aikata laifukan fyaɗe da Boko Haram ke yi wa yara mata da manya, kuma hakan abin damuwa ne sosai. Amnesty ta yi kira ga gwamnatin Najeriya ta ɗauki matakan gaggawa domin shawo kan matsalar. Ƙungiyar a wata sanarwa da ta fitar a yau Laraba, ta ce "mayakan Boko Haram sun addabi mata da ƙananan yara suna cin zarafinsu da lalata". Sabon binciken da Amnesty ta wallafa ya ce laifukan da mayaƙan ke yi ba shi da maraba da aikata laifukan yaƙi a arewa maso gabashin Najeriya.
Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 57 a Damboa

Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 57 a Damboa

Tsaro
Sojoji a karamar hukumar Damboa da ke jihar Borno sun yi nasarar fatattakar yan bokoharam da suka masu kwantan bauna, inda suka kashe ‘yan ta’adda 57 ciki har da kananan yara sojoji. Mazauna yankin da jami'an tsaro a karamar hukumar sun ce maharan sun zo ne ta hanyar da ta hada Damaboa da karamar hukumar Gwoza da ke jihar. Gwoza ya kasance halifancin kungiyar Boko Haram da kuma hedikwatarsu har zuwa lokacin da sojoji suka kwato garin a shekarar 2017. A ranar Alhamis, maharan sun yi yunkurin sake kwace Gwoza, wanda ke da nisan kilomita 156 daga Maiduguri, babban birnin jihar Borno amma sojoji suka yi musu turjiya suka fatattake su. Sojoji a Damboa sun ce tun da farko an yi musu kwanton-bauna kuma an yi artabu da su. Kodayake, kwanton bauna na biyu da ‘yan ta’adda...
Boko Haram Sun Yiwa Sojojin Najeriya Izgili, Sun Kai Hari Kan Al’umman Yobe, Sun Kashe Mutane Biyu

Boko Haram Sun Yiwa Sojojin Najeriya Izgili, Sun Kai Hari Kan Al’umman Yobe, Sun Kashe Mutane Biyu

Tsaro
Wasu mayaka daga kungiyar Boko Haram da ke samun goyon bayan kungiyar IS, reshen ISWAP, wanda a da ake kira Jamā'at Ahl as-Sunnah lid-Da'wah wa'l-Jihād, sun kai hari a Goniri, jihar Yobe. A cewar ISWAP, a cikin wata sanarwa da SaharaReporters ta gani, memba na Peace da Vigilante na jihar Yobe da kuma wani mutum da ake zargi da kasancewa Sojan Najeriya dan leken asiri su sun mutu yayin harin. Kungiyar ta yi wa sojojin Najeriya ba’a, inda suka ce sojoji sun ki barin sansaninsu na soja don kare garin yayin da suke harin na kimanin awanni 3. Har ila yau, an nuna motocin aiki biyu da alburusai da ake zargin an karbe daga kungiyar ’yan banga na yankin. Maharan sun kona gidaje da motoci da dama a cikin al’ummar.