
Yanda Gobara ta yi barna a Kasuwar Funtua dake jihar Katsina
Wani sashe na kasuwar garin Funtua ta Kone.
Lamarin ya farune da duku-dukun ranar Juma'a wanda yayi sanadiyyar Lalata dukiyoyi da dama.
Haka na zuwane bayan sati 2 da kasuwar garin Katsina ta yi Gobara, aka yi asarar dukiya da yawa a can ma.
Babu dai takamaimai dalilin da ya kawo tashin Gobarar.